• $

JUYIN JUYA HALLI CIKIN WAKOKIN SIYASA: TALLATA DAN TAKARA MAIMAKON JAM'IYYA

  • 0 Review(s)

Product Category: Projects

Product Code: 00010268

No of Pages: 60

No of Chapters: 5

File Format: Microsoft Word

Price :

$20

  • $

TSAKURE

Kowace jam’iyyar siyasa da aka kafa tun daga samuwar ‘yancin kai zuwa yau an kafa ta ne bisa wasu ayyukan manufofi da tsare-tsare wadanda jam’iyyar za ta bi, wadanda kuma da su ne za ta rika tallata hajarta ga al’umma domin su amince su zaɓe ta. Yawancin wadannan manufofin su ne kan zaman alƙawuran da ‘yan siyasa ke yi wa al’umma don neman kuri’unsu. Ire-iren wadannan alƙawura ba su wuce hanyoyin jin daɗi da kyautata rayuwar al’umma ba, wannan ya sa mawaka da dama kan tsare ko shirya waka ta musamman domin bayyana yadda kowace jam’iyya ko ɗan takara kan tsare manufofinta ga jama’a domin jawo hankulansu, wasu kuma sai dai idan an tafi yakin neman zaɓe za su ji manufofin jam’iyyar a bakin ‘yan takara ko ‘yan siyasa ko magoya bayansu ko kuma da na jam’iyya. Manufar wannan takarda ita ce ganin yadda aka samu juyin juya hali a harkar siyasa wajen tallata ɗan takara da mawaka suke yi yanzu maimakon jam’iyya, don haka wannan nazari zai ƙokarin fito da irin rawar da rubutattun wakokin siyasa suke takawa a fagen siyasa musamman juya halin da aka samu wajen tallata ɗan takara da suke yi a yanzu maimakon jam’iyya a wannan lokaci.

 

 

 


 

KUNSHIYA

Tabbatarwa        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -I

Shafin Amincewa -       -        -        -        -        -        -        -        -        -II

Sadaukarwa  -    -        -        -        -        -        -        -        -        -        -III

Godiya -     -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -IV

Tsakure -   -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -VI

Kunshiya - -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -VII

BABI NA DAYA

Gabatarwa

1.1 Shimfida -       -        -        -        -        -        -        -        -        -        -1

1.2 Manufar Bincike -    -        -        -        -        -        -        -        -        -2

1.3 Dalilin Bincike -       -        -        -        -        -        -        -        -        -2

1.4 Hasashen Bincike -   -        -        -        -        -        -        -        -        -3

1.5 Muhimmancin Bincike -    -        -        -        -        -        -        -        -3

1.6 Farfajiyar Bincike -   -        -        -        -        -        -        -        -        -4

1.7 Nadewa -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -4

BABI NA BIYU

Waiwayen Ayyukan Magabata

2.1 Shimfida -       -        -        -        -        -        -        -        -        -        -5

2.2 Waka -  -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -5

2.3 Siyasa da Wakokin Siyasa -        -        -        -        -        -        -        -10

2.4 Talla -   -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -20

2.5 Nadewa -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -21

BABI NA UKU

Hanyoyin Tattara Bayanai

3.1 Shimfida -       -        -        -        -        -        -        -        -        -        -22

3.2 Babbar Hanya -        -        -        -        -        -        -        -        -        -22

3.2.1 Sauraro Wakokin Siyasa -         -        -        -        -        -        -        -        -22

3.2.2 Hira da Mawakan Siyasa           -        -        -        -        -        -        -        -23

3.2.3 Hira da ‘Yan Siyasa -      -        -        -        -        -        -        -        -24

3.3 Karamar Hanya -      -        -        -        -        -        -        -        -        -24

3.3.1 Ziyarar Dakunan Karatu -          -        -        -        -        -        -        -        -24

3.5 Nadewa -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -25

BABI NA HUDU

Juyin Juya Hali a Cikin Wakokin Siyasa

4.1 Shimfida -       -        -        -        -        -        -        -        -        -        -26

4.2 Ma’anar Juyin Juya Hali -  -        -        -        -        -        -        -        -26

4.3 Yanayin Wakokin Siyasa a da      -        -        -        -        -        -        -26

4.4 Yanayin Tallar Siyasa a Yanzu     -        -        -        -        -        -        -39

4.5 Dalilan da Suka Haddasa Juyin Juya Hali na Tallata Ɗan Takara a

Maimakon Jam’iyya -     -        -        -        -        -        -        -        -        -42

4.6 Nadewa -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -43

 

 

BABI NA BIYAR

Kammalawa

5.1 Shimfida -       -        -        -        -        -        -        -        -        -        -44

5.2 Takaitawa -     -        -        -        -        -        -        -        -        -        -44

5.3 Sakamakon Bincike -         -        -        -        -        -        -        -        -        -45

5.4 Shawarwari -   -        -        -        -        -        -        -        -        -        -46

5.5 Nadewa -        -        -        -        -        -        -        -        -        -        -46

Manazarta -           -        -        -        -        -        -        -        -        -        -48

 

 

 



BABI NA ƊAYA

Gabatarwa

1.1   SHIMFIƊA

Kowane allazi na ga da amanunsa,

Sai da bindiga soja yake tsiyarsa,

Shi maƙeri mai noma ne gwaninsa,

Haka jam’iyya sai da mawallafi ta ja daga.

(Waƙar Shegiyar Uwa ta Haruna Aliyu Ningi)

Nazari a kan waƙoƙin Hausa ba sabon abu ne ba a fagen nazarin Hausa, musamman idan aka yi la’akari da irin rawar da masana da manazarta suka taka wajen fito da muhimmancin abubuwan da waƙoƙin Hausa suka ƙunsa. Masana irin su Hiskett (1975) da Yahya (1987) Birniwa (1987) da Birnin Tudu (2001) da Usman (2008) sun yi nazarce-nazarce ta la’akari da yadda mawaka suke ba je kolin basirarsu ta hanyar jeranta zance cikin hikima da basira wanda suka kira shi “zubi da tsari” da kuma nazarin harshen waƙa wato salo, sai kuma nazarin irin sakon da mawaki ke son isarwa ga al’umma wanda a harshen nazari aka kira shi jigo. Yawancin nazarce-nazarce da ayyukan da aka gudanar kan abin da ya shafi waƙoƙin Hausawa an gudanar da su ne ta waɗannan hanyoyi, wato nazarin zubi da tsari da salo da kuma jigo. Irin wannan nazari kuwa ya haɗa har da waƙoƙin siyasa, waɗanda su ma an yi ayyuka da dama kansu, kuma an fito da abubuwa masu yawa waɗanda duniyar nazari ke amfana da su.

Duk da irin yadda manazartan suka bayar da gagarumar gudunmawa kuma suka cancanci yabo, amma kasancewar ilimi kogi, wannan ya sa ba a sami wani aiki da aka gudanar da ya fito da irin juyin juya halin da mawaka suka yi game da al’amarin talla a siyasa ba. Wannan yana daga cikin dalilan da suka sanya aka ƙudiri aniyar yin wannan nazari. Wannan takarda za ta fito da abubuwan da suka shafi juya hali na tallata fan takara a maimakon jam’iyya.


1.2 MANUFAR BINCIKE

Kowane aiki na duniya da aka yi ko za a yi za a iske yana da wata manufa ta musamman game da aiwatar da shi.

Don haka babbar manufa wannan bincike ita ce fito da yadda mawakan suka yi juyin juya hali a waƙoƙin siyasa, suke talla ɗan takara ba jam’iyyar da ya fito takarar ba. Don dalilai ’yan’uwa su san muhimmancin da wannan fanni ke da shi a ɓangaren ilimi da kuma irin gudunmawar da wannan mawaka ke bayarwa wajen bunkasa harsunan.


1.3 DALILIN BINCIKE

Kamar yadda Hausawa ke cewa, “Ruwa ba ya tsami banza” wato, komai da ake yi akwai dalilin yin sa, ba haka kawai ake yin abu gaba-gadi ba, musamman a fagen ilimi. Babban dalilin wannan nazari shi ne, bisa binciken da mai nazari ya yi, idonsa bai kai ga wani bincike da aka taba yi irin wannan ba, don haka ne ma ya kara kaimi wajen ganin an gudanar da wannan binciken domin karin haske game da harshen da kuma waƙoƙin siyasa. Na daga cikin dalilin aiwatar da wannan bincike, don dalibai ’yan’uwa su san muhimmancin da wannan fanni ke da shi a ɓangaren ilimi da kuma irin gudunmawar da wannan mawaka ke bayarwa wajen bunkasa harsunan.


1.4 HASASHEN BINCIKE

A ƙwai hasashe da dama da ake yi game makoma ko sakamakon wannan bincike kamar haka:

Ø Ana hasashen sauyin zamani da aka samu da bunkasar wayewa da cigaba a fannin siyasa shi ya haddasa faruwar juyin juya hali a wurin mawakan siyasa.

Ø Haka kuma ana hasashen neman ɗan abin hannu na da matuƙar tasiri wajen kawo wannan sauyi game da talla a harkar siyasa.


1.5 MUHIMMANCIN BINCIKE

Ana iya cewa dukkan wani abu da mutum zai gudanar, ko ya aiwatar da shi, to ba zai yi shi ba sai ya tabbata cewa yana da amfani gare shi da sauran jama’a musamman idan ya shafi fagen ilimi.

Saboda haka, wannan bincike yana da muhimmanci ƙwarai da gaske ba ma ga fagen ilimi ko ga mai nazari kawai ba, har ma ga masu sha’awar waƙoƙin siyasa. Bugu-da-ƙari, binciken zai haɓɓaka wannan fanni na adabin Hausa ta hanyar fito da hikimomi da fasahar mawaka na yin juyin juya hali a fili domin masu saurare da sha’awar waƙoƙin siyasa su amfana da abubuwan da yake fada waƙoƙisu.

Haka kuma, wannan bincike zai tattara duk wasu bayanai ta yadda masu nazari za su amfana zuwa nan gaba a wannan bigi.


1.6 FARFAJIYAR BINCIKE

Farfajiyar wannan Bincike ta takaita ga kawo misali kan wasu wakokin siyasa da mawaka ke aiwatarwa domin gano irin juyin juya halin da ke faruwa ga 'yan takara, za a iya kawo misali da kowacce waka matukar sakon da ake so zai fito fili, don haka ba a ware wasu wakoki musamman domin aiwatar da binciken ba.


1.7 NADEWA

Wannan babi na đaya an yi bayanin yanayin bincike, sannan da masomin bincike sannan aka yi bayanin hasashen bincike sai farfajiyar bincike sannan kuma aka nade babin.


Click “DOWNLOAD NOW” below to get the complete Projects

FOR QUICK HELP CHAT WITH US NOW!

+(234) 0814 780 1594

Buyers has the right to create dispute within seven (7) days of purchase for 100% refund request when you experience issue with the file received. 

Dispute can only be created when you receive a corrupt file, a wrong file or irregularities in the table of contents and content of the file you received. 

ProjectShelve.com shall either provide the appropriate file within 48hrs or send refund excluding your bank transaction charges. Term and Conditions are applied.

Buyers are expected to confirm that the material you are paying for is available on our website ProjectShelve.com and you have selected the right material, you have also gone through the preliminary pages and it interests you before payment. DO NOT MAKE BANK PAYMENT IF YOUR TOPIC IS NOT ON THE WEBSITE.

In case of payment for a material not available on ProjectShelve.com, the management of ProjectShelve.com has the right to keep your money until you send a topic that is available on our website within 48 hours.

You cannot change topic after receiving material of the topic you ordered and paid for.

Ratings & Reviews

0.0

No Review Found.

Review


To Comment


Sold By

Abu-Basheer Business Centre and Cyber Cafe

130

Total Item
Visit Store

Reviews (32)

  • Anonymous

    5 months ago

    I really appreciate

  • Anonymous

    11 months ago

    This is so amazing and unbelievable, it’s really good and it’s exactly of what I am looking for

  • Anonymous

    1 year ago

    Great service

  • Anonymous

    1 year ago

    This is truly legit, thanks so much for not disappointing

  • Anonymous

    1 year ago

    I was so happy to helping me through my project topic thank you so much

  • Anonymous

    1 year ago

    Just got my material... thanks

  • Anonymous

    1 year ago

    Thank you for your reliability and swift service Order and delivery was within the blink of an eye.

  • Anonymous

    1 year ago

    It's actually good and it doesn't delay in sending. Thanks

  • Anonymous

    1 year ago

    I got the material without delay. The content too is okay

  • Anonymous

    1 year ago

    Thank you guys for the document, this will really go a long way for me. Kudos to project shelve👍

  • Anonymous

    1 year ago

    You guys have a great works here I m really glad to be one of your beneficiary hope for the best from you guys am pleased with the works and content writings it really good

  • Anonymous

    1 year ago

    Excellent user experience and project was delivered very quickly

  • Anonymous

    1 year ago

    The material is very good and worth the price being sold I really liked it 👍

  • Anonymous

    1 year ago

    Wow response was fast .. 👍 Thankyou

  • Anonymous

    1 year ago

    Trusted, faster and easy research platform.

  • TJ

    1 year ago

    great

  • Anonymous

    1 year ago

    My experience with projectselves. Com was a great one, i appreciate your prompt response and feedback. More grace

  • Anonymous

    1 year ago

    Sure plug ♥️♥️

  • Anonymous

    1 year ago

    Thanks I have received the documents Exactly what I ordered Fast and reliable

  • Anonymous

    1 year ago

    Wow this is amazing website with fast response and best projects topic I haven't seen before

  • Anonymous

    1 year ago

    Genuine site. I got all materials for my project swiftly immediately after my payment.

  • Anonymous

    1 year ago

    It agree, a useful piece

  • Anonymous

    1 year ago

    Good work and satisfactory

  • Anonymous

    1 year ago

    Good job

  • Anonymous

    1 year ago

    Fast response and reliable

  • Anonymous

    1 year ago

    Projects would've alot easier if everyone have an idea of excellence work going on here.

  • Anonymous

    1 year ago

    Very good 👍👍

  • Anonymous

    1 year ago

    Honestly, the material is top notch and precise. I love the work and I'll recommend project shelve anyday anytime

  • Anonymous

    1 year ago

    Well and quickly delivered

  • Anonymous

    1 year ago

    I am thoroughly impressed with Projectshelve.com! The project material was of outstanding quality, well-researched, and highly detailed. What amazed me most was their instant delivery to both my email and WhatsApp, ensuring I got what I needed immediately. Highly reliable and professional—I'll definitely recommend them to anyone seeking quality project materials!

  • Anonymous

    1 year ago

    Its amazing transacting with Projectshelve. They are sincere, got material delivered within few minutes in my email and whatsApp.

  • TJ

    1 year ago

    ProjectShelve is highly reliable. Got the project delivered instantly after payment. Quality of the work.also excellent. Thank you